Categories
News Nigeria

Ado Gwanja – Warr (official audio) 2022 – Lifestyle News

Shahararren mawakin Hausa Ado Isah Gwanja yasaki wata sabuwar wakar maisuna “warr”

\"\"

Tabbas koda baka sauraron wakokin hausa idan ka saurari wakar “warr” zakasan cewar Ado Gwanja yayi matukar kokari wajan rera wannan wakar.

Ado Gwanja dai ya kware wajan rerawa mata waka domin a cewarsa yafi kwarewa wajan rera mata waka.

Domin (Downloading) sauke wakar akan wayarka ka danna inda aka rubuta Download a kasa.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun sababbin wakokin hausa cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.