Allah sarki Lawan Ahmad Ya fashe da Kuka Bayan samun labarin Mutuwar Nura Mustapha waye Darakan Shirin izzar so – Lifestyle News

Allahu akbar tabbas jarumin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Lawan Ahmad saiyafi kowa jin wannan mutuwar ta babban abokinsa kuma amininsa kuma abokin aikinsa Nura Mustapha waye wanda Allah yayimai rasuwa da safiyar yau.

Tabbas marigayi Nura Mustapha waye shine bangon samun daukakar Shirin Izzar so kasancewar irin yadda labarin shirin yake tafiya akan tafarki dakuma tsari irinna addinin musulunci kuma hakan yasamo asaline sanadiyyar jajircewa ta darakta Nura Mustapha waye.

Gamasu kallon shirin izzar so zasusan fuskar darakta Nura Mustapha waye kasancewar a karshen shirin ana saka hotonsa inda ya rike wani babbar alamar da aka rubuta “Muhammadu Rasulillah”

Marigayi Nura Mustapha waye cikakken masoyin Manzon Allah domin kuwa acikin shirye shiryen izzar so yan kallo zasuga yadda ake fadin darajar annabi da wasu abubuwa wanda suke nuna soyayya ga Annabi Muhammad s.a.w wanda ba’a nuna irin hakan a sauran fina finan hausa.
Allah ubangiji yaji kansa da Rahama yasa aljanna makomarsa.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

UNBELIEVABLE Married woman caught with another man by in-laws
X