Connect with us

News

Bazan Iya Iskanci Dakai Ba Kafin Kasani a Film

Daya daga cikin jarumai mata a masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Bilkisu Abdullahi ta bayyana cewar indai harsak tabawa producer ko director kanta kafin asafa a film gwanda tabar Kannywood kamar yadda Tashar Top Hausa TV dake YouTube takawo.

Jarumai ta bayyana cewar indai harsai ansanta a matsayinta na ya’ mace kafin asata a film gwand ata hakura da fitowa acikin film din.

Anzargi wasu daga cikin yan film da lalata da mata kafin sakasu acikin film inda a kwanakin baya aka kama daya daga cikin Daraktan masana’antar Kannywood Maisuna “kamsusi Mati” da irin wannan laifin.

Saidai akoda yaushe manya a masana’antar Kannywood din suna fitowa domin sudinga jan hankali ga masu bata musu suna a idon duniya domin neman wani abu wanda bazai amfanesu ba a ranar gobe kiyama.

Ga video

11

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Advertisement
X
kilo almakilo alma