News

Da Dumi Dumi Auren Hamisu Breaker Da Momeee Gombe Magana Tazo karshe Yanzu Kuga Video Din Nan Kufita Shakku Ko Mamaki👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽

Babbar Magana Yanzu Yanzu auren mawaki Hamisu Breaker da kuma jaruma Momee gombe kamar yadda a yanzu haka ga gaskiyar magana Akai Ku kasance Tare damu sabida kusan komai da komai akan lamarinnan kufita daga shakku.

\"\"

Kamar yadda ka sani dai a Kwanakin Baya akai ta magana akan cewa mawaki Hamisu Breaker shine wanda zai aure jaruma Momee gombe kamar yadda a Lokacin mutane da yawa sunyi mamakin.

A Yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya Akan wannan labarin domin a yanzu haka wannan maganar ta auren Hamisu breaker da kuma Momee gombe ba gaskiya bane.

Kawai mutane ne suke watsawa labarin karya domin wannan zancen ba gaskiya bane domin kawai ana hadasu ne amma kuma a Maganar gaskiya babu wata soyayya da take tsakanin su.

Ga video akasa kugani…

Most Popular

To Top
X