Connect with us

News

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raji’un Tsawa Ta Fado Ma Yarinya Yar Makaranta Mai Suna Maryam Rabi’u Ta Rasu Shiga Ku Gani👇🏽👇🏽👇🏽

Advertisement

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiuna` Mutuwar Wata Karamar Yarin Ya Mai Suna Maryam Rabi’u Garba Wadda Tsawa Ta Fado Mata’ Allah Sarki.

Advertisement
\"\"

Mutuwar Wannan Yarinya Mai Suna Maryam Rabi’u Garba Tayi Matukar Gir’giza Alumma Matuka Saboda Ganin Yadda Tsawa Ta Fado Mata’ Kuma Nan Take ta Rasa Rayuwar Ta.

Allah Sarki Wannan Yarinya Ta Mutu Ne a Lokacin Data Ke Tafiya I zuwa Islamiyya Domin Yin Karatun Alqur’ani Mai Girma,kinsami nagarta domin karatun Al’qur’ani abune mai nagarta da kuma dimbun lada mai yawan gaske…

Haqiqa Yarinyar tasami shahada mai kyau tinda ta mutu akan hanyar zuwa islamiya makarantar koyon addini,da karatun Al’qur’ani mai girma,tabbas kinsami shaida mai kyau domin kin mutu ta hanya mai kyau,, muma Allah yasa mu mutu ta hanya mai kyau daga Lifestyle News.com

Advertisement
\"\"

Advertisement

Advertisement
Continue Reading
Advertisement
X