Connect with us

News

Jaruma Rahama Ibrahim Sadau Ta Bayyana Cewa Shekaru Sha Hudu(14) Dasuka Wuce Anan Take Debowa Mahaifiyarta Ruwa – Lifestyle News

Advertisement

Rahama Sadau ta nuna wadansu hotuna, inda ta nunawa masoyanta da mabiyan ta wata rijiya a kofar gidan mahaifiyarta, wacce a cewar ta; a cikin rijiyar ta ke diban ruwa, shekaru goma sha 4 da suka gabata.

Advertisement
\"\"

Rahama sadau ta dauki hotuna a kauyen da rijiyar take wato inda mahaifiyarta take zaune a da
A cikin yanayi na nishadi, jaruma Rahamar ta dauki hotunan a kauyen dake jihar Gombe wanda tace anan ne ta taso, kuma anan tayi kuruciya ita ta mahaifiyar tata

\"\"

Asalin abin da ya bama wasu mabiyan nata mamaki, shine yadda jaruma Rahamar ta dauki hotunan a garin kuma har ta yada su, tana mai alfaharin cewa ta dibi ruwa a wannan rijiyar shekara goma sha hudu 14 baya.

Hakan yakasance ita mai alfahari da asalinta kenan Rahama takai jaruma ta asalin gaske,dama hausawa nacewa kowa yabar gida gida yabarshi,to mudai munga darasi daga gurin fitacciyar jaruma mai taurari dayawa da lambar yabo mai yawa…

ki/ka kalli hotunan akasa….

Advertisement
\"\"
\"\"

Advertisement

Advertisement
Continue Reading
Advertisement
X