Connect with us

News

Jaruman Izzar So cikin Shigar Independence Lawan Ahmad Da Aisha Najamu izzar so – Lifestyle Nigeria

Fitattun jaruman masana’antar shirya fina finan hausa jarumi lawan Ahmad da Aisha najamu izzar so suma sun taya Najeriya murnar samun yan’cinkai.

Cikin wasu hotuna da faifan bidiyon da jaruman suka wallafa a shafukan nasa na sada zumunta ya matukar dauki hankalin masoyansu kasancewar yadda sukai shiga wanda ta birge masoyansu.

Najeriya dai yau kwana biyu kenan da tayi bikin samun yancinkai na shekaru 62, wanda hakan yasa wasu jarumai dama masu kishin kasa fitowa tareda nuna murnarsu wajan saka kaya masu dauke da alamar tutar Najeriya

Ga Update

https://www.youtube.com/SEE?v=k4_L91R8dus

2

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Advertisement
X
kilo almakilo alma