Connect with us

News

Malam Ali na cikin shirin kwana casa’in bayan abun da ya aikatama rayya yanzu yabata haquri ihu bayan hari kenan ki/ka kalli video dinsu a nan..

Advertisement

Daga Baya Kenan ihu bayan hari da Malam Ali na cikin shirin kwana casa’in bayan ya bawa rayya hakuri

Advertisement
\"\"

A chakwakiyar da malam ali yayi dashi da Rayya ya bayyana wannan abin da cewa sabanin fahimtar juna ne wanda kuma babu wani wanda baya samin irin haka shida abokin hurdarsa ko masana’artarsu.

Tsabar rigimar da sukayi wasu ma sunce harda zagi ta uwa ta uba a tsakanin su wanda kuma wasu suka kalli wannan abu a matsayin zubar da kima da mutunci a matsayin su na wanda al’umma ke ganinsu a masu fadakar da al’ummah

\"\"

Bayan rigimar daj da kwana biyu malam alin tunda shine namiji dole zaifi mace tunani wanda kuma hakan ta kasance har ya fito ya bata hakuri ya dauki laifin wanda ake ganin hakan kamar zai zama izzina ga wasu jaruman masu fada

Kukasance Tare Damu Domin Kallan Video Dinsu..

Advertisement

Advertisement

Advertisement

Advertisement
X