Connect with us

News

Saudat Umar Taje Kasar Moscow Domin Yawon Bude Ido Daga Bisani Ta Bayyana Cewa Sai Mai Tashi Sallar Dare Ne Zai Iya Yin Wufff Da Ita – Lifestyle News

Advertisement

Saudat dai takara da cewa lallai ita mace ce da duk namijin da zai mallaketa a matsayin mata sai wanda ya dage da tsayuwar dare ya cika addu’a..

Advertisement
\"\"

Hakan yabiyo baya ne bisani da ziyarar ta domin shakatawa izuwa kasar moscow ta bayyana cewa lallai sai kadage da addu’a cikin dare domin ka mallaki mace irinta…

\"\"

Hakika saudat yarinya ce mai riqo da addini hasali ma tana shiga ta kamala domin kuwa bata shigar da bata dace ba a ko ina take..

Duk dai namijin da yayi nasarar yin wuff da ita to ta tabbata mai tashin dare ne haqiqa yahada da rokon Allah,to saudat dai da ta kowa ce amma sai mai rabo….

duba kaga hotunanta….

Advertisement
\"\"
\"\"

Advertisement

Advertisement
Continue Reading
Advertisement
X