Daga Imam Indabawa Aliyu; Labarin Jarumin fim Tahir Fagge da na karanta cewa matsananciyar rashin lafiyar da ya yi fama da ita wacce ko tafiya ba...
Wani rahoto damuke samu mai dadinji shine yadda yan kungiyar boko Haram sama da 100 suka nutse a ruwa sakamakon luguden wuta da sojin Najeriya sukai...
Fitaccen jarumi a masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Musa Mai sana’a yafadi dalilan dasuke sakashi yake yiwa matan Kannywood wa’azi acikin fina finansa. Jarumin...
Biyo bayan wani rahoto daketa yawo a kafar sada zumunta inda ake fadin cewar jarumin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Ali Nuhu Ya baiwa...
Lamarin ta’addanci yanaci gaba da yaduwa a fadin najeriya musamman a yankin arewacin inda muka samu wani mummunan labarin daya rutsa da wani babban malami a...
Fitaccen mawaki a masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Ado Isah Gwanja yasaki wata sabuwar wakarsa maisuna “chass” watanni kadan bayan sakin wakar “Warr”. Wannan...
Fati shu’uma sannanniyar jaruma ta masana’antar shawararta ga yan mata masu shirin shigowa harkar mu ta film itace su tsaya su nutsu tukunna kafin su shiga.....
Jigida sarka ce wacce Mata suka fi amfani da ita musamman daga arewacin kasa duk kuwa da cewar akwai abun da mutanen da suke yiwa lakabi...
Sarauniyar Kyawawan matan Nigeria Aisha Garko, wacce tafi kowa kyau a Najeriya. Bincike ya nuna cewa akwai yiwar ta sake samun matsayin a shekara mai zuwa...
Sha’anin tabarbarewa tsaro yanaci gaba da yaduwa a fadin Najeriya wanda hakan nasaka tsoro da fargaba acikin zukatan yan kasa. Inda a safiyar yau mukatashi dawani...