News

Tirqashi Ana Kafurta Jarumar Ita Kuma Tayi Martani Da Cewa “Ni Musulmace Kuma Bana Zuwa Churchi Domin Inada Kishin Addinina”👇🏽👇🏽👇🏽

Lallai Jarumar Kannywood Wato Ranta Yabaci Game Da Yanda Ake Jifanta Da Kalmomi Da Basu Dace Ba Abin Yakai Har Sai Da Tayi Martani,Tana Mai Fadin Ita Din Musulmace Kuma Bata Zuwa Church Sabida Kishin Addininta,Hakan Yama Magoya Bayanta Dadi Jin Furucin Da Tayi..

Shahararriyar jarumar kannywood ta fito tayi wani martani wanda yayiwa masoyanta daidai saboda irin kalmomin da ake jifanta dasu ba masu dadi bane koda kuwa waye akayi masa wannan matukar yana kishin kansa To sai yayi martani wanda zai sa mutane su shiga taitayin su..

Sannan kuma yakamata mutane su sani cewa kazafin chanja addini hatsari ne dashi mai matuqar gaske domin kuwa idan ka kalli wanda yake musulunci ka ce ba musulmi bane to fa lallai a tsakanin kai dashi za a samo wanda yake ba musulmin bah,to tabbas yakamata jama”a su hankalta da wannan lamari……

Jarumar sakamakon ganin tayi hoto da wani pasto kuma ta saka a social media shikkenan mutane suka rude kowa yadinga tofa albarkacin bakinsa wanda hakan bai yiwa jarumar dadi ba har sai da ta fito tayi wannan martani sannan mutane suka ankara da abinda sukayi a baya ba daidai bane.

Ga Video Akasa Kadan….

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

2 × 2 =

Most Popular

To Top
X