Fitaccen mawakin Hausa wanda ya shahara a fadin Najeriya dama wajanta umar M Shariff yasaki sabuwar wakarsa.
Mawaki Umar m sharif yasaki sabuwar wakarsa maisuna “Dawisun Mubi” Audio.
Tabbas wannan waka “Dawisun Mubi” zakuji dadinta matuka.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.