Umar M Shariff – Kibani Soyayya (official video ) 2022 – Lifestyle News

Shahararren mawakin Hausa umar m sharif yasaki sabuwar wakarsa wanda sukayi tareda yusuf lazio da jaruma Asmee wakili.

Umar m sharif dai mawakine wanda ya shahara a duniyar wakokin hausa wanda haryanzu ana fafatawa dashi.

Haka zalika wannan sabuwar wakar tasa maisuna “kibani soyayya” wakace wanda masu sauraron wakokin hausa zasuji dadinta matuka.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun wakoki cikin sauki akoda yaushe mungode.

X