Allah ya karbi rayuwar Alhaji Sahib yayin da ake kan aikin Hajji Innalillahi wa\’inna ilaihi raji\’un

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un bayan rashin daya daga cikin maniyyatan Hajji daga Najeriya a wancan makon daya wuce ananma yau Allah ya karbu rayuwar wani dan najeriya yayin da ake tsaka da aikin Hajji.

\"\"

“Yanzu-Yanzu Wani Alhaji Mai Suna Alhaji Sahib Ya Fadi Ya Mutu A Yayin Ibada A Masallaci Makkah, Masjid Al-Haramain.

Wannan itace rashi da akayi a karo na biyu kenan tun bayan fara aikin bana na shekarar 2022, kasancewar tun shekarar 2020 data wuce ba’ayi aikin Hajji da Ummarah ba sakamakon cutar korona a wancan lokacin.
Allah ubangiji yaji kansa da Rahama Amin

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top