Allah yayiwa daya daga cikin Mahajjatan Najeriya Hajiya Asiya Rasuwa ayau juma\’a a filin Arfa Innalillahi – Lifestyle News

Innalillahi wa’inna raji’un wannan shine rasuwa ta uku kenan da aka asamu rahoto daga kasar Saudiya, inda a makonni biyu dasuka wuce mutum biyu suma Allah ya karbi rayuwarsu Yan asalin Najeriya.

\"\"

Hajia Asiya Aminu yar Karamar Hukumar Zaria Kaduna State, Rasuwa yau Juma’ah a filin Arafat batare ciwon komai ba bayan ta gama taimakawa wajen Rabon Abinci ga Alhazai mata dake tent din su.

Allah ubangiji yaji kanta da Rahama yasa aljanna makomarta tareda sauran musulman duniya baki daya Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top