Allah Ya Yiwa Jikan Sheikh Ibrahim Inyas Rasuwa, Sheikh Usman Sheikh Tijjani Inyas – Lifestyle News

Innalillahi wa’inna raji’un Allah Ya Yiwa Daya Daga Cikin Jikokin Maulanmu Sheikh Ibrahim Inyass RA Dan Khalifa Tijjani Inyas Wato Sheikh Usman Sheikh Tijjani Inyas Dake Khaulaha.

\"\"

Sheikh Usman Sheikh Tijjani Inyas Mutum Ne Mai Himma Da Taimakon Al’umma, Kowa Ya Masa Kyawawan Shaida.

Muna Addu’an Allah Ya Karbi Bakwancin Sa Ya Jaddada Masa Rahma Ya Gafarta Masa, Allah Yasa Aljannah Madaukakiya Ce Makomar Sa. Amiin

Munsamu wannan rahoton daga shafin Tijjaniyya Media News.
Allah ubangiji yaji kansa da Rahama Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top