Allahu akbar – Mahaddacin Al-Qur\’ani Alaramma Abdulrahman Bello Ya rasu sakamakon bigeshi da Mota tayi – Lifestyle News

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Alaramma Abdurrahman Bello mahaddacin Al Qurani ya rasu. Allah ya karbi abinshi sakamakon mota da ta buge shi.

\"\"

Kafin rasuwarsa margayi Abdulrahman shine Babban dan Barista Bello Zubairu, Mai tsawatarwa na majalisar dokokin jahar Kaduna.

Muryoyi ta ruwaito marigayi Abdulrahman Matashine mutumin kirki mahaddacin Al-Qur’ani mai biyayya ga iyayen sa dana gaba dashi, Haki?a anyi rashi babba, Allah yaji?an sa yayimasa rahma ya haskaka makwancin sa da sauran mamatanmu musulmi.
Allah ubangiji yaji kansa da Rahama yasa aljanna makomarsa Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top