Allah Ya Yi Wa Jajirtaccen Likita Dr. Hayatudeen Tanimu Alti Rasuwa Bayan ?ar Gajeruwar Rashin Lafiya.
Kafin Rasuwar Kwararrarren Kuma Jajirtaccen Wanda Ya Sadaukar Da Kansa Wurin Aikin Likita A Jihar Katsina.
An Yi Jana’izarsa Da Misalin Karfe 10:00 Na Safiyar Yau Asabar A Unguwar Shararrar Pipe Bayan Benen Ibrahim Cikin Birnin Katsina.
Allah Ya Jikansa Da Rahama Amin.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.