Masu Garkuwa Da Mutane Sun Sace Ta Bayan Ta Kammala Zana Jarabawa Innalillahi wa\’inna raji\’un – Lifestyle News

Sha’anin tsaro dai yanaci gaba da tabarbarewa a fadin najeriya musamman yankin arewacin kasar inda wayewar safiyar ranar litinin 1/8/2022 muka tashi da labarin garkuwa da wata budurwa maisuna zara’u umar.

\"\"

Wannan yarinya mai suna Zara’u Umar ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da ita a ranar 29/7/2022 bayan ta kammala jarrabawar share fage ta Ungozoma (Midwifery Introductry Exam).

Ta nufi gida daga Sokoto zuwa Shinkafi jihar Zamfara inda akan hanya aka yi garkuwa da ita.
Allah ubangiji ya kubutar da ita cikin Aminci Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top