Ku kalli Yadda yan bindiga suka fasa Gidan Ango da Amaryarsa suka sacesu a Katsina Innalillahi – Lifestyle News

Sha’anin tabarbarewa tsaro yanaci gaba da yaduwa a fadin Najeriya wanda hakan nasaka tsoro da fargaba acikin zukatan yan kasa.

\"\"

Inda a safiyar yau mukatashi dawani mummunan labari na yadda yan bindiga sukayi garkuwa dawani sabon Ango shida matarsa a jahar katsina.

Lamarin daya matukar tayar da hankalin Alumma gaba daya, rahotanni sun bayyana cewar a makon daya wucene akai auren Ango shida Amaryar tasa inda suka tare a gidansu domin cigaba da sabuwar rayuwarasu.

Saidai ashe yan Bindiga sungama shirya kulla tsiyarsu inda suka dira gidan Ango da Amaryarsa cikin dare tareda fasa gidan nasu inda suka shiga suka daukesu suka tafi dasu.
Allah ubangiji ya bayyanasu Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top