Allahu Akbar – ‘Yar Shekara 18, Yusrah Salisu Ta Rubuta Al-Qur’ani Daka – Lifestyle Nigeria

Masha Allah yanzunnan muke cin karo dawani rahoton wata budurwa Maisun Yusrah Salisu wanda tayi abinda bawakowa bane yakeyinsa da karancin shekarunta wajan rubuta Al-Qur’ani.

Matashiyar dai an wallafa hotunanta kamar yadda kuke gani a kafofin sada zumunta tareda hotunan Al-Qur’ani maigirma data rubuta a kusa da ita.

Wasu mutanen a dandalin sada zumunta na Facebook sun bayyana cewar abinda yakamata ace yan mata da samar sunfi karkata hankalinsu kenan gefen addini bawai gefen kade kade da raye raye wanda bazai amfanesu ba.

Inda mutane sunyita nuna farin cikinsu kan wannan abu da matashiyar tayi inda wasu sukaita mata fatan alkairi da fadin Allah ubangiji yakaro basira.
Allah ubangiji yakarawa Yusrah basirah Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top