Wallahi bazan taba kowama Gidan Adam a zango ba

Cikin wani shiri wanda gidan jaridar BBC Hausa suke gayyatar jaruman masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood domin suzo a tattauna dasu inda a wannan karon aka samu bakoncin tsohuwar matar Adam a zango.

Amina uba hassan wanda itace mace ta farko da jarumi Adam a zango yafara Aura itace kuma mahaifiyar Babban Dansa maisuna Haidar, tafadi yadda suka hadu da Adam a zango har Allah yasa takaisu ga sunyi aure a shekarun baya dasuka wuce.

Haka zalika cikin shirin anyi mata tambaya cewar shin zata iya komawa gidan jarumi Adam a zango inda anan ta bayyana cewar gaskiya ayanzu bazata iya komawa gidan jarumin ba.

Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top