Mawakin Dai yafito kan Manhajar tiktok inda yayima kansa bidiyo yake bayyana tubarsa akan ire iren wakokin batsa dayakeyi.
Wanda hakan abune maikyau idan mutum yana aikata wani laifi idan yagane yayi laifi mafi abu mai dacewa shine to yakoma ga Allah ya roki yafiyar ubangiji hakan shine mafi dacewa.
Saidai wasu a dandalin sada zumunta na Facebook sunata bayyana ra’ayinsu akan hakan, inda suke bada shawara ga mawakiya Safara’u da mawaki Mr-442 da suma su tub sudaina rera wakar batsa.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.