A karon Farko Safara’u Tafadi Yadda kayi video Tsaraicinta Ya fita Innalillahi – Lifestyle Nigeria

Tsohuwar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Safiya yusuf wanda akafi sani da Safara’u acikin shirin Kwanacasa’in tafadi Yadda akayi bidiyon domin tsaraicinta yafita.

Safara’u ta bayyana cewar lokacin da bidiyon tsaraicin nata ya tashiga damuwa da tashin hankali domin kuwa har izuw yanzu batasan wanda yafitar da wannan bidiyon tsaraicin nata ba.

Ta bayyana cewar tayi bidiyon ta ajjiye acikin wayarta ne, to acikin abokanta da kawaye wani yagani acikin wayar tata shine yayi amfani da wannan damar inda suka fito da bidiyon suka nunawa duniya dansu wulakantatat.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top