Safara’u da Mr-442 sunyi zazzafan Martani akan Nemansu da akeyi Ruwa a jallu – Lifestyle Nigeria

Biyo bayan wani rahoto dayaketa yawo a kafar sada zumunta na zamani inda aka bayyana cewar hukumar tace fina finai ta jahar kano tana neman mawakiya Safara’u da Mr-442 ruwa jallu.

Hakan ya biyo bayan wasu korafe korafe da mutane suke tayi kan mawakiyar da mawaki Mr-442 Kan cewar suna rera wakokin da basu daceba wanda hakan yana lalata tarbiyar mutane.

Saidai mawakiya Safara’u da ita da mawaki Mr-442 sunfito sun martani kan wannan neman da ake musu ruwa a jallu, inda zakuji cikakken bayani daga bakinsu a yanzu.

Ga video

https://www.youtube.com/watch?v=AP4ValbNyXE

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top