Duniya Inazaki Damu – Tayiwa Jaririnta Data Haifa Yankan Rago da Reza Innalillahi wa’inna raji’un – Lifestyle Nigeria

Yanzunnan muka samu wani labari daya matukar tayarda hankalinmu inda wata wata mata tayi abinda ya matukar bawa kowa mamaki.

Wani abin al’ajibi ya faru yau Asabar a garin Potiskum dake jihar Yobe, inda wata mata ta haihu kuma ta yanka jinjirin da reza.

A yanzu haka dai tana hannun hukumar ‘yan sandan jihar Yobe.

Tabbas wannan mata yakamata ayimata hukunci dai dai da abinda ta aikata na rashin imani da rashin tausayi.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top