Wata sabuwa – Saurayina Yace Idan Ban Bashi Kaina Ba Zai Koma Bin Karuwai Da Shaye Shaye cewar wannan Budurwar – Lifestyle Nigeria

Labarin wata budurwa kenan wanda ta bayyana cewar saurayinta yace indai bata bashi kanta ba zai koma bin karuwai da shaye shaye lamarin daya matukar daurewa mutane hankali.

NEMAN SHAWARA: Saurayina Yace Idan Ban Bashi Kaina Ba Zai Koma Bin [email protected] Da [email protected], Dan Allah ?an Uwa Ku Bani Shawara, Cewar Wata Budurwa

Saurayina ne ya ke kawo min wasu tsari akan duk lokacin da yazo gidan mu na amince masa da bukatarsa, to ni kuma na?i yarda yace indai na?i wallahi zai bi [email protected] a waje ya koma [email protected] dama majority ?in abokan sa shi sukeyi Allah ne dai yasa shi bayayi.

Amma yace tunda na?i amincewa da shi ba abinda bazai sha ba, kuma [email protected] zai koma bi.

Dan Allah ?an uwa nasan dai bazan amince masa ba, amma ya kuke gani zanyi domin hana shi fa?awa halaka?

Saidai tun bayan wallafa wannan labarin dai budurwar takeshan suka daga mutane daban daban inda suke fadin wannan zancen baima kamata ace ta nemi shawara ba.

Kamata yayi kawai ta rabu da saurayin nata domin kuwa ba mutumin arziki bane, domin inda tsakaninsa da Allah yake sonta bazai taba fada mata hakan ba.
Allah ya kyauta.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top