Allahu akbar – Ta Rasu Saura Sati Biyu A Daura Aurenta Innalillahi wa’inna raji’un – Lifestyle Nigeria

Allah ya yi wa wannan yarinyar mai suna Aisha S Gobir rasuwa a sanadiyar ha?arin motar ya faru da ita da yayarta a hanyarsu ta zuwa Birnin Kebbi wajen ziyarar ‘yan uwansu.

Tuni ita yayarta ta rasu bayan ha?arin, sannan daga bisani ita ma ?anwarta Aisha S Gobir Allah ya ?auke rayuwarta a jiya.

Allah ya jikansu da rahamarsa yasa Aljannah ce makomarsu.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top