Momee dai tace duk wanda yace yayi shikadai ba da taimakon kowa ba yakai inda yakai to lallai yahada muku da qarya domin ta kowani hali sai wani ya taimakekaβ¦
Lallai taqara da cewa taimako na iya zuwa maka ta inda kasani da kuma inda baka sani ba sabida wani zai taimake ka amma zaka sani wani kuma bazaka sani ba kawai zai ma ne dan Allah..
Momee tace a sannu a sannu akai gaci a rayuwar duniya shiyasa take rawa take watayawa inda taso amma rawar ta ta tazamo abin kallo ga mutane da kuma mamaki ganin irin juyi datake da jikintaβ¦
Qalu bale yazo iri iri na cewa wannan iskanci ne kawai bawai shakatawar rayuwa ba amma to ga daishinan ita dai tayi rawarta ta kuma nishadantu da hakan kuma Alamu ya nuna bata da matsala da hakanβ¦
Ku ganewa idonku videoβ¦