Ango Ya Rasu Ana Saura Awanni Shida A Daura Aurensa A Yau A Zamfara Innalillahi wa’inna raji’un – Lifestyle Nigeria

Allah sarki rayuwa kana naka Allah na nashi Allah yayi Mudassir bazaiga ranar Aurensa shida abar kaunarsa ba.

Allah Ya yi wa Mudassir Lawal Galadima rasuwa a yau Juma’a wanda duka-duka saura awanni 6 a daura aurensa da Amaryarsa Fatima Bello Maccido Maradun.

Muna rokon Allah ubangiji yaji kansa da rahama yasa aljanna makomarsa, Allah yabawa Amarya hakuri da juriyar rashinsa Amin. DAGA Kamal A. Rufa’i Rawaiya.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top