Bala’in Artabu Yan Boko Haram Sama Da 100 Sun Nutse acikin Ruwa Sun Mutu – Lifestyle Nigeria

Wani rahoto damuke samu mai dadinji shine yadda yan kungiyar boko Haram sama da 100 suka nutse a ruwa sakamakon luguden wuta da sojin Najeriya sukai musu tasama da kasa.

Jaridar BBC Hausa ta rawaito cewar sojojin sunkai lugudan wutarne a wata babbar maboyar yan boko haram din acikin dajin sambisa wanda hakanne yayi sanadiyyar tarwatsewarsu acikin maboyar tasu.

Haka zalika sakamakon ambaliyar ruwa ma tasa wasu mayakan boko haram din tserewa daga matsugunnensu domin tseratar da kansu daga ambaliyar ruwan.

Rahotanni sun bayyana cewar mayakan sakai sun binne gawar yan boko haram dinda ruwa ya cinyesu.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top