Haba!! Mai Gawayyi Kana Gani Yara Zasu Haukata Murja Ibrahim Yar Tiktok Kubimu Domin Ganewa Idanunku Wannan Video Na Murja????????????

Jarumar tana bawa mutane mamaki ganin yadda kullum abin nata kara cigaba yake kuma tana kara samun masoya da mabiya a shafinta na tiktok wannan jarumar a kullum takan fitar da bidiyo kuma tana nishadantar da masoyanta inda suke cikin farin ciki akoda yaushe da ita..

Kuruci Dangin hauka sabida duk mai zuciyar yaro kama yake da mahaukaci,yara daga haduwa da murja tiktok suka ruga da gudu suna mata waka suna ieehhhelleee,inbanda yarinta meye haka bawanda zai zauna hakan sai dai yara ma a bota hauka da rashin hankali….

Yarannan dai sunyi hakane la alla ita masoyiyarsu ce amma kashh yaro bayason kyara da yawan fada amma ah kamalance murja tanada fada to tayi farin jini a gurin yaran ko batai bah,mudai munga video yara na biye da ita suna mata waka,ga video din akasa kadan daku munkawo muku domin ku ganewa idanunku…

https://www.youtube.com/watch?v=zFrUmD1d-m0

Wannan bidiyon anga yara ?anana suna biyota suna mata ihu suna kiran sunanta Ita kuwa sai masifa take musu kowa yasan yaro a duk wani lokacin da yaga wanda ya saba gani acikin waya kuma ya ganshi a gaske abun yakan bashi mamaki.

Scroll to Top