Innalillahi ana cigiyar wannan budurwar tafita daga gidansu yau kwana 16 a Unguwar sabuwar Gandu Allah ya bayyanata – Lifestyle News

CIGIYA: Ta Fita Ta Bar Gida Yau Kwanaki 16 Ba A San inda Take Ba.

\"\"

Wannan baiwar Allah mai suna Fatima Gambo Muhammad wacce aka fi sani da Amira, ta fita daga gidansu yau kwanaki 16 a unguwar sabuwar Gandu.

Zuwa chemist a bakin titin unguwar, duk wanda Allah yasa ya ganta sai ya kira daya daga cikin lambobin da suke kan hoton, Amira ba tada cikakkiyar lafiya.
Allah ya bayyanata.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top