Lamarin wannan yarinyar a kullum kara tunzura yake duk cikin ahukunta an rasa wanda zai iya jawota a jiki wanda idan ma wata sana’ar ce abata tabar wannan harkar domin mutuncinta kara zubewa yake a wajen al’umma kuma duk saboda wannan sana’ar wakar da take aikatawa ne yasa..
Da wata daya zuwa yanzu ta saki bidiyoyi wa’yanda take rawa wacce bata daceba itada abokin aikin ta wato Mr442 hakika duk me kishin al’adu da addini idan yaga wannan abun sai yaji abin ya taba masa zuciya banda ma wannan maranine..
Bayan da kuka ga video kunga ko ajikinta ita sake rawarta take abinta a kodayaushe,safara’u abin nata kullum ta azzara yakeyi,gaba daya taki natsuwa sake yin yanda taga dama kawai take…