Kalli video Mutane 6 dasuka lashe Kyautar Mota a Gasar Jagaba Shine Gaba na Bola Tinubu – Lifestyle Nigeria

Bayan daukan tsawon lokacin da akayi wajan wannan gasar wanda mahunktan gasar sunfito sunbada hakuri gameda wannan jinkira inda ajiya kuma Allah yabada ikon bawa kowa kyautarsa daya lashe na gasar “Jagaba shine Gaba”

Kamar yadda mawaki Dauda kahuta Rarara yayi alkawarin raba motoci guda 6 haka kuwa akayi yacika wannan alkawarin inda awajan gasar mutane sungani sun shaida anbawa mutum 6 mota wanda suka lashe gasar.

Anyi wannan tarone a jahar katsina inda akalla kimanin mutane dari biyune suka amfana da wannan gasar da mawaki Dauda kahuta Rarara yasaka gadai cikakken bidiyon mutanen dasuka lashe gasar domin kugani.

Ga video

https://www.youtube.com/watch?v=8dP8X1o7ANs

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top