Kalli video Yadda sabuwar wakar Ado Gwanja Maisuna “Chass” ta rikita Yan Matan Tiktok – AREWA JOINT

Fitaccen mawaki a masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Ado Isah Gwanja yasaki wata sabuwar wakarsa maisuna “chass” watanni kadan bayan sakin wakar “Warr”.

Wannan waka maisuna “Chass” yau kwana daya da sakinta kenan amman akalla Yan mata dubu hudu 4,000 ne suka hau sautin wannan wakar a manhajar tiktok.

Wannan yana nuna irin farin jinin da wakar tazo dashi kasancewar duk wakokin mawaki Ado Gwanja sunfi Karkata kan Mata.

Haka zalika alamu sun bayyana cewar mawakine tun bayan sakin wakarsa maisuna “warr” daukaka tasake zuwamai wanda wakar “warr” babu inda bata zagaba a kasashen hausa dama ketare.

Ga video

https://www.youtube.com/watch?v=oqOSDwd72LA

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top