Lauyoyi 9 Sunkai Karar Ado Gwanja, Safara’u, Mr-442 dq Murja kara kotun Musulunci dake jahar kano – Lifestyle Nigeria

Tundai bayan sakar wata wakae Ado Gwanja maisuna “chass” aketa samun malamai suna fitowa sunayin Allah wadai da alamarin inda har wani lauya ya shigar da karar Ado Gwanja gaban gwamnatin jahar kano dakuma hukumar Hisba.

Anan kuma yanzu mukaci karo dawani sabon labari inda wasu lauyoyi guda 9 dake zaune a jahar kano sun shigar da kara gaban kotun Musulunci kan Ado Gwanja, Safara’u, Mr-442 dakuma Murja Ibrahim tiktok.

Lauyoyin dai sun bayyana cewar wadannan mutanen suna daga cikin wanda suke lalata tarbiyar alummar jahar kano wanda hakan baidace ba kuma.

Ga cikakken bidiyon

https://www.youtube.com/watch?v=9bFEuyYkPcU

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top