Ruwan sama Yayi sanadiyyar Mutuwar Uwa da Yaranta guda uku a Yobe Innalillahi wa\’inna raji\’un – Lifestyle News

Wani mummunan labari damuka tashi dashi daga jahar yobe ruwan sama yayi sanadiyyar mutuwarta wata mata da yaranta guda uku a jahar yobe.

\"\"

Wannan sune gawakin uwa da Yaranta guda uku wanda da gini ya rufta musu sanadiyar ruwan sama da aka yi jiya da dare, hakan ya faru ne a garin Jebuwa dake karamar hukumar Yusufari ta jahar Yobe.

Muna Addu’a Allah Ya karbi shahadar su,
Allah Ya baiwa ‘yan uwansu hakurin jure rashin nasu.
Allah Ya kyautata makwancin su.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top