Shahararriyar Jarumar Kannywood Sadiya Kabala Tasaki Video Tana Sunbatar Wani Saurayi Kushiga Domin Ganema Idonku(kiss)??????

Babbar jarumar kannywood wato Sadiya Kabala mun samu wani hoton bidiyo da ta saka wanda takema wani matashi kiss,lallai abin yayi abin mamaki amma duba da yanda rayuwa tazama babu mamaki a ciki..

\"\"

dandalin sada zumunta tare da wani matashi yana sumbantarsa, sakin wannan bidiyon yayadu a shafukan sada zumunta cikin kankanin lokaci,sabida yawon dimi didi da ake da hotunan videon,rashin gane cewa saurayinta ne ko dan uwanta ne mudai bamu san tabbacin bah..

Idan kalli videon wannan hoton da ke sama da kyau za ka ga cewa tabbas ita ce ta sumbantar wannan mutumin kuma mutane sun yi mamakin ganin ta na yin wannan mugun hali a bainar jamaโ€™a. Dalilin wannan bidiyon shine ta rasa masoya da yawa wasu kuma suna cin zarafinta.

Ga videon hotunan akasa..

Scroll to Top