Allah ya yiwa Sheikh Alh, Mustapha Sheikh Modibbo Jailani Rasuwa. Sheikh Mustapha shine babban limamin masallacin juma’a na zawiyyan Modibbo Jailani dake Yola. Shehin malamin ya...
Akwana a tashi babu wahala Yau daya daga cikin jarumai mata a masana’antar Kannywood marigayiya Fadilah Muhammad take cika shekara biyu da rasuwa wanda ake kira...
Mun samu labarin Allah ya yiwa Hamza Kesto rasuwa bayan yasha fama da gajeruwar jinya, INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Hamza Kesto mutumin kirki ne masoyin...
Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un, Allah ya yi wa Dr. Arabi Umar rasuwa, Shugaban Kungiyar Izalah (JIBWIS) reshen karamar hukumar Demsa a jihar Adamawa. Za...
Gabanin karatowar zaben shekarar 2023, Allah ya karbi rayuwar daya daga cikin yan takarar gwamna a jahar katsina. Allah ya yi wa ?an takarar gwamnan jihar...
Innalillahi wa’inna raji’un Allah Ya Yiwa Daya Daga Cikin Jikokin Maulanmu Sheikh Ibrahim Inyass RA Dan Khalifa Tijjani Inyas Wato Sheikh Usman Sheikh Tijjani Inyas Dake...
Innalillahi wa’inna raji’un wannan shine rasuwa ta uku kenan da aka asamu rahoto daga kasar Saudiya, inda a makonni biyu dasuka wuce mutum biyu suma Allah...
Yanzunnan muka samu labarin mutuwar daya daga cikin masu bada umarni acikin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Nura Mustapha waye. Allah ya karbi rayuwar...