Wata sabuwa – Tun Bayan Gudanar Da Tattaki Daga Kaduna Zuwa Zariya Baya Iya Gane Kowa – Lifestyle Nigeria

Wani bawan Allah Me Tattaki Daga Kaduna Zuwa Zaria Yana Cikin Tsaka Mai Wuya, Kamar Yadda Rahotonni Suka Bayyana Haka.

Wani almajirin Sheikn El-Zakzaky ke nan, Da Wasu mutane suka haura gidansa suka masa duka sun zata ya mutu, Jim Bayan Kwanaki Kalilan Da Yin Tattakinsa Shi Kadai Daga Kaduna Zuwa Zariya.

An Cigaba Da Bayyana Mana Cewa! Wadannan Mutanen Sun Masa Dukan Kawo Wuka, Inda Suka Barshi Nan Kwance Anzatama Ya Mutune.

Bugu Da Kari Har Yanzu Sai Ba’a San Ko Wasu Irin Mutanebane Suka Lakada Masa Wannan Dukanba, Na Ba Gaira Ba Dalili.

Yanzu haka ya zauce baya iya gane komi, kamar yadda makusantars suka bayyanawa Duniya Karara.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top