Yanzunnan Ado Gwanja Yayi zazzafan Martani akan kararsa dawani Lauya yayi akan wakar “chass” – Lifestyle Nigeria

Fitaccen mawakin hausa a Najeriya Ado Isah Gwanja yafito yayi magana akan cece kuce da wakarsa maisuna “chass” ta janyo wanda har wani lauya ya shigar da kararsa gaban gwamnatin jahar kano.

Ado Gwanja dai yasaki sabuwar wakarsa maisuna “chass” bayan kwana daya da sakin wakar dai wani lauya mai zaman kansa ya shigar da kara akan mawakin.

Saidai Ado Gwanja yafito yayi magana kan wannan cece kuce din da akeyi inda yake fadin cewar shu wakokinsa basa lalata tarbiya duk kuma wanda akaga tarbiyarsa ta lalace to tundaga gidansu ta lalace.

Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla

https://www.youtube.com/watch?v=WAeQtNg7NvY

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top