Yanzunnan Dan Takarar Gwamnan jihar Katsina Allah yayi Masa Rasuwa Innalillahi wa\’inna raji\’un – Lifestyle News

Gabanin karatowar zaben shekarar 2023, Allah ya karbi rayuwar daya daga cikin yan takarar gwamna a jahar katsina.

\"\"

Allah ya yi wa ?an takarar gwamnan jihar Katsina a ?arkashin jam’iyyar PRP, Alhaji Bashir Lawal Yar’adua rasuwa.

Marigayi Alhaji Bashir Lawal Yar’adua shi ne mai kamfanin Hajara Farms, ya rasu a Abuja a daren jiya Litinin bayan gajeruwar rashin lafiya.
Allah Ya ji?ansa da rahama, amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top