Yanzunnan Yan Bindiga suka kashe Laftanal Jauro Ibrahim Sulaiman a Harin Kwantan Bauba Innalillahi wa\’inna raji\’un – Lifestyle News

Lamarin sha’anin tsaro a fadin najeriya yanaci gaba da tabarbarewa musamman a yankin arewa, inda yanzu muka tashi dawani labarin mutuwar hazikin Sojan Najeriya jauro Ibrahim.

\"\"

Wani Matashi Sojan Nijeriya, Laftanal Jauro Ibrahim Sulaiman Ya Rasu Sakamakon Harin Kwantan Baunan Da ‘Yan Bindiga Suka Kai Musu A Jiya
Rahotanni sun nuna cewa shekarar sa uku da shiga aikin soja.

Haka zalika makonni uku dasuka wuce ma rahotanni sun bayyana yadda yan bindiga sukaiwa jami’an tsaro kwantan bauna a jahar Borno inda suka raunata wasu daga cikinsu.
Allah ubangiji yaji kansa sa Rahama Amin.

\"\"

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Scroll to Top