Zainab Ibrahim Tazamo Amaryar Da Ta Dau Hankulan Mutanen Yanar Gizo Da Sabuwar Rawar Da Tayi Ta Buga Kalla Videon Kugani????

Zainab Ibrahim dai yarinya ce mai girman yayan mazauna da kuma girman yayan shayarwa,sabida kyan da surarta yayi hakan yasaka tazama abar zantawa a internet.

\"\"

Lallai Alamu Ya nuna cewa an karrama yan bikin da kayan shaye shaye da kuma sanya musu kide kiden zamani domin su nishadantu sukuma qayatu..

Lallai bikin zainab yayi kyau sosai domin ansami halartar su dinner,cenput da kuma kamu na amare da suka sabayi to ango yayi hidimar biki sosai da sosai..

Wannan biki dai ya qayata yanda akeso biki yaka sance anyi komai a wadace a kuma cikin walwala da farin ciki bayan auren ne aka fahimci cewa amaryar ta ruda mutanen social media yanar gixo kenan a hausance..

Zo kasa domin kallan videon amarya….

Scroll to Top