Wani bawan Allah yace a sanar da Isma’il kafinta basawa, Masoyin Fatima inda Yayi Alkawarin cewa in dai an bashi Auren Fatima to Ya Dauke masa Biyan Sadaki Ko nawa ne zai biya.
Ga dukkan Alamu wanan aure zai albarka, bisa ga yadda yake samun tagomashi na Adduoin Alkhairi Daga jama’a Daban-daban.
A karshe Ya Gode da Addu’oin Al’ummar Al’ummar musulmai suke yiwa Fatima yakuma Roki jama’a da su cigaba da Sanya ta a cikin Addu’a domin Samun Lafiyar ta, Allah ya Kuma bashi ikon Aurenta, Yayi Tsokaci ga masu sukar sa, da suyi Masa Addu’ar Fatan Alkhairi Domin Kyakykyawar niyyar sa na auren Fatima.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.