Labarin wata budurwa kenan wanda ta bayyana cewar saurayinta yace indai bata bashi kanta ba zai koma bin karuwai da shaye shaye lamarin daya matukar daurewa...
Wani bawan Allah yace a sanar da Isma’il kafinta basawa, Masoyin Fatima inda Yayi Alkawarin cewa in dai an bashi Auren Fatima to Ya Dauke masa...