Akwana a tashi babu wahala Yau daya daga cikin jarumai mata a masana’antar Kannywood marigayiya Fadilah Muhammad take cika shekara biyu da rasuwa wanda ake kira...
Tun bayan rasuwar Marigayi Nura Mustapha Waye, mai bada umarni a kayataccen shirin nan mai dogon zango ” Izzar So” makallata Finafinan Hausa, suka zuba ido...
Jarumin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood sarki Ali Nuhu yasaki wani hoto tareda iyalansa. Sarki Ali Nuhu ya wallafa hotonsa tareda na Matarsa dakuma...
Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood jaruma Hadiza Gabon itama ta wallafa hotunan shagalin bikin sallah kamar yadda sauran jarumai sukaita wallafa a...
Rahotanni sun bayyana cewar jaruman izzar so sunshiga wani mummunan yanayi tun bayan samun labarin rasuwar Daraktan shirin Nura Mustapha waye wanda ya rasu da sanyin...
Allahu akbar tabbas jarumin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Lawan Ahmad saiyafi kowa jin wannan mutuwar ta babban abokinsa kuma amininsa kuma abokin aikinsa...